Ambaliyar Ruwa: 'Yan Kasuwar Kantin Kwari Sun Samu Tallafin Naira Miliyan 50 Daga Atiku.


Dan Takarar Jam'iyyar PDP Alh. Atiku Abubakar ya bai wa 'yan Kasuwar Kantin Kwari da ambaliyar ruwa ta yi wa barna kyautar Naira miliyan 50.

Post a Comment

Previous Post Next Post