Shugaban Kamfanin BUA Ya Gana Da Shugaban Nijar

Shugaban kamfanin sarrafa kayan abinci da sumuntin BUA Abdusamad Rabiu Dantata ya ja wata tawaga domin ganawar kasuwanci da Shugaba Mohamed Bazoum na Jamhuriyar Nijar a Asabar din nan.

📸 Fadar shugaban Nijar

Post a Comment

Previous Post Next Post